IQNA - Majalissar kur'ani mai tsarki ta Sharjah ta shirya taron bita na tsawon mako guda kan maido da rubutun kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491553 Ranar Watsawa : 2024/07/21
Tehran (IQNA) lambun kur’ani da ke birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ya zama daya cikin muhimman wurare da mutane suke ziyarta a birnin.
Lambar Labari: 3485593 Ranar Watsawa : 2021/01/27
Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike sun gano wani tsohon masallaci a cikin saharar kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3483521 Ranar Watsawa : 2019/04/05
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ta shirya wata gasa wadda za ta mayar da hankali ga bincike kan abubuwan da ake yin kuren fahimtarsu a kur’ani.
Lambar Labari: 3481491 Ranar Watsawa : 2017/05/07